Libros importados con hasta 50% OFF + Envío Gratis a todo USA  Ver más

menu

0
  • argentina
  • chile
  • colombia
  • españa
  • méxico
  • perú
  • estados unidos
  • internacional
portada Madawwamin Yarjejeniya: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal
Type
Physical Book
Publisher
Pages
116
Format
Paperback
Dimensions
22.9 x 15.2 x 0.6 cm
Weight
0.16 kg.
ISBN13
9781715727598

Madawwamin Yarjejeniya: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Love God Greatly (Author) · Blurb · Paperback

Madawwamin Yarjejeniya: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal - Greatly, Love God

Physical Book

$ 10.95

$ 13.00

You save: $ 2.05

16% discount
  • Condition: New
It will be shipped from our warehouse between Monday, June 10 and Tuesday, June 11.
You will receive it anywhere in United States between 1 and 3 business days after shipment.

Synopsis "Madawwamin Yarjejeniya: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal"

Tun a farko, Allah Ya yi yarjejeniya da mutanen Shi, yarjejeniyan da za zu nuna halin Shi da shirin Shi domin duniya. Ya yi alkawarai, da shaidun amincin Shi, Ya ba da dalilen badagaskiya da dalilen bege. Ya yi yarjejeniya da Nuhu, Ya yi alkawali mashi da zuriyar shi cewa ba zai sake hallakaa duniya da ruwa kuma ba. Ya yi alkawari da Ibrahim, da cewa zai sa shi ya zama kasa mai girma, wanda ta wurin su ne Almasihu zai zo. Ya yarjejeniya da Isra'ila, ya ba su hanyan zaman tsarki kuma sai ya keɓe su su zama zaɓaɓɓun mutanen Shi. Ya yi yarjejeniya da Dauda, cewa zai kafa mulkin shi har abada. Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane. Domin yau an haifa muku Mai Ceto a birnin Dawuda, wanda yake shi ne Almasihu, Ubangiji. Cikin Kristi, dukan yarjejeniyan Allah ta samu cika. Yesu ne amsan dukan alkawuran Allah. Shi ne madawwamin yarjejeniyan da mu ke ta jira. Ta wurin Shi mu na da salama, bege, tsaro, hangen gaba, tsarki, adalci, da rashin kaɗaici. Shi ne madawwamin yarjejeniya. Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin Krisimeti, za mu yi bincike kan hanyoyin da Yesu ne Ya zama cikatawan dukan yarjejeniyan Allah. Yayinda mu ke bikin haihuwar Shi, za mu gan duk hanyoyin da Yesu ya biya bukatun mu kuma Ya kawo mana bege. Madawwamin Yarjejeniya wani bincike ne na tsawon mako huɗu da aka shirya domin lokaci kamin Krisimeti (wato Advent da turanci). Advent lokacin bikin zuwan Kristi da kuma cikawar alkawuran Allah. Wannan binciken zai nuna hanyoyin da Kristi Ya cika yarjejeniyan Allah da mutanen Shi duk cikin tarihi, a karshe kuma sai a karasa da bincike kan labarin krisimeti. Mu na begen za ki haɗa kai da mu domin wannan bicike na tsawon mako huɗu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da ya sahfi Madawwamin Yarjejeniya a wannan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na kullum, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke bincike ...

Customers reviews

More customer reviews
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)

Frequently Asked Questions about the Book

All books in our catalog are Original.
The binding of this edition is Paperback.

Questions and Answers about the Book

Do you have a question about the book? Login to be able to add your own question.

Opinions about Bookdelivery

More customer reviews