Libros importados con hasta 50% OFF + Envío Gratis a todo USA  Ver más

menu

0
  • argentina
  • chile
  • colombia
  • españa
  • méxico
  • perú
  • estados unidos
  • internacional
portada Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada: Bisharan Yohanna: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal
Type
Physical Book
Publisher
Pages
184
Format
Paperback
Dimensions
22.9 x 15.2 x 1.0 cm
Weight
0.25 kg.
ISBN13
9781006072390

Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada: Bisharan Yohanna: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Love God Greatly (Author) · Blurb · Paperback

Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada: Bisharan Yohanna: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal - Greatly, Love God

Physical Book

$ 10.95

$ 13.00

You save: $ 2.05

16% discount
  • Condition: New
It will be shipped from our warehouse between Monday, June 10 and Tuesday, June 11.
You will receive it anywhere in United States between 1 and 3 business days after shipment.

Synopsis "Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada: Bisharan Yohanna: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal"

Ɗaya daga cikin manyan tambayoyi da zai kuma kaskantar da ke shi ne menene ya ke faruwa idan mun mutu. Mu na fatan salama, mu na so mu tabbatar da haka, duk da mun san rayuwan mu a duniya zai kare, akwai wani abu bayan haka. Amma ta yaya za mu iya tabbatar haka ne? Amma an rubuta waɗannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, Ɗan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa. -Yoh 20:31 Bisharan Yahaya bayyani ne game da rayuwan Yesu. A cikin wannan littafin za mu samu amsoshin tambayoyin rayuwa da kamar babu mafita. Yohanna marubucin ya nuna mana a ganin shi wanene Yesu da kuma menene ya sa wannan ya shafe mu a yau. Ta wurin karatun Bisharan Yohanna za mu iya sanin menene ma'anar mu sa bangaskiyan mu a cikin Yesu da ma'anar samun rai har abada. Manufan shi da sakon shi ya fito a fili. Za mu iya karanta shaidar Yohanna game da Yesu da sanin cewa ba zai batar da mu ba, amma domin ya ba mu bege da salama da ke zuwa daga wurin Yesu kaɗai. Idan kina dawassu tambayoyi game da bangaskiya, wannan binicken Littafi mai Tsarki domin ki ne. Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida da aka shirya domin ya taimake mu gani wanene Yesu, menene ya sa Ya zo, da kuma ma'anar bin Shi. Ko ba ki taɓa sa bangaskiyan ki cikin Yesu ko kina tafiya da Shi ya kai shekaru, Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada zai kara zurfin ganewan wanene Yesu. Mu na begen za ki haɗa kai da mu a yanan gizo ko ki yi amfani da app namu na Love God Greatly yayin da mu ke binciken Bisharan Yohanna. Za ki abubuwan da ya shafi Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada tare da rubuce rubucen mu na kullum, da kuma karin bayyani ta wurin karatun kullum da jama'a ma su kauna domin tafiya da ke yayin da mu ke gane menene ya sa Yesu ne Ɗan Allah kuma Shi ne kaɗai hanya ga rai har abada.

Customers reviews

More customer reviews
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)

Frequently Asked Questions about the Book

All books in our catalog are Original.
The binding of this edition is Paperback.

Questions and Answers about the Book

Do you have a question about the book? Login to be able to add your own question.

Opinions about Bookdelivery

More customer reviews